An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Masu saurare a yau ma nuna tare da ku ne a cikin shirinmu na Mu leka mu gani.Wanda kuma za mu yi magana ne akan yadda ake bata sunan musulunci …
Fatucin mutane yana daya daga cikin munanan al'adun da ake fama da su a cikin karni na ashirin da daya.A bisa rahoton majalisar Dinkin Duniya fataucin mutane da ake yi …
Shekaru Sattin sun shude daga lokacin da Yahudawan Sahyoniya suka mamaye yankin palasdinu.A tsawon wadannan shekarun babu wani nau'in azabtarwa da matsin lamba da palasdinawa ba su gani ba a …
A shirin da ya shude mun yi magana ne akan muhimman abubuwan da suka faru a duniyar musulmi.Daga cikinsu akwai yunkurin samun hadin kai a tsakanin musulmi.Da kuma yadda kin …
Kowane mutum ya taba shiga cikin farin ciki a wani lokaci daga lokutan rayuwarsa.Muna kuma sane da cewa irin wannan halin da muka shiga a lokacin farin ciki yana da …
Saturday, 07 June 2008 20:07

Taron Kasashen Asiya A nan Tehran

A tsakanin ranakun 19 da 20 ga watan December da ya shude ne jamhuriyar Musulunci ta Iran ta karbi bakuncin wakilai da shugabannin majalisun kasashen Asia 39. Taron majalisun Asia …
A ranakun 15 zuwa 17 ga watan Nuwamba ne kungiyoyin musulmi da na kiristoci da suka fito daga kasashe daban-daban sun yi wani gagarumin taro a birnin Stanbul na kasar …
Saturday, 07 June 2008 20:00

Kin Jinin Musulunci A Turai

Hakuri da daurewa zama da wasu akidu yana daga cikin siffofin addinin musulunci.Domin kuwa musulunci addini ne da ya ginu bisa dalilai na hankali da kuma kafa hujjoji da tattaunawa. …
Kasashen Turai suna ci gaba da cin zarafin abubuwan masu tsarki na musulunci da kuma bakanta su.A gefe daya kuma musulmi suna kafa zama cikin fadaka domin kare abubuwa masu …
Shekaru 60 sun shude daga lokacin da yahudawan sahyoniya suka mamaye yankin palasdinu.A tsawon wadannan shekarun babu wani nau'in azabtarwa da matsin lamba da palasdinawa ba su gani ba a …
Makwanni biyu a jere muna yin waiwaye ne a kan muhimman abubuwa da suka faru a cikin shekarar miladiyya ta 2007.Wadannan abubuwan da muka ambata suna da alaka ne da …
Masu saurare barkanmu da saduwa da ku a cikin wannan shirin namu na "Mu leka mu gani." Shiri ne dai da a cikinsa mu ke kawo muku bayanai akan lafiya …
A tsakanin ranakun 19 da 20 ga watan December da ya shude ne jamhuriyar Musulunci ta Iran ta karbi bakuncin wakilai da shugabannin majalisun kasashen Asia 39.Taron majalisun Asia mai …
Wednesday, 16 April 2008 14:11

Kamfanin Black Water

A ranar 16 ga watan Decemba na shekarar da ake ciki ne wasu sojoji Amurkawa suka bude wuta akan Iraqawa a yammacin birnin Bagadaza wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar …
Page 7 of 7