An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Zabe yana daga cikin fuska mafi muhimmanci ta Demokradiyya a cikin kasashe da dama na duniya. Tare da cewa da akwai bambanci a cikin salon yadda ake gudanar da zabe …
Tuesday, 21 July 2009 11:15

Tsakanin Demokradiyyar Iran da ta Turai:

Cin nasarar juyin Musulunci a Iran a 1979 ya haifar da gagarumin sauyi a cikin Iran wanda kuma ya yi tasiri mai girma a duniya.Tasiri mafi girma shi ne na …
Tuesday, 21 July 2009 11:11

Zabe da tsari na al'umma a Iran

Zabe da tsari na al'umma a Iran: Cin nasarar juyin Musulunci a Iran a 1979 ya haifar da gagarumin sauyi a cikin Iran wanda kuma ya yi tasiri mai girma …
Wednesday, 15 July 2009 13:04

Rushewar Kamfanin Genaral Mottors a Amerika

Ranar 1 ga watan Yuni 2009 tana da tarihi ta fuskar tattalin arziki da kuma masana'antu a kasar Amerika. A cikin wannan rana ce hamshakin kamfanin kera motocin nan na …
Wednesday, 15 July 2009 13:03

Bikin Baje Kolin Littatafai a Tehran

A ranar talata 15 ga watan Urd-Beheshti na hijira shamshiyya wanda ya yi daidai da 5 ga watan Mayu, shugaban kasar jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Mahmud Ahmadi Nejad ya …
Cika kwanaki 100 da hawan Barack Obama kan karagar mulkin Amerika ya zama wata dama da kafafen watsa labaru su ka fake da ita domin yin nazari akan salon mulkinsa …
Wednesday, 15 July 2009 12:54

Ziyarar Paparoma Zuwa Gabas ta Tsakiya.

Ziyarar Paparoma Zuwa Gabas ta Tsakiya. A bisa al'ada a duk lokacin da paparoma ya ke kai ziyara wata kasa ta duniya to kafafen watsa labaru suna maida hankali akansa. …
   Ayatullah Bahjat: Masanin Allah. Mutanen da su ke fitowa daga gagaruwa da dama suna zuwa garin Qum domin su ziyarci Ma'asuma wacce ta ke jika ce daga cikin jikokin manzon …
Daya daga cikin abubuwan da jagoran juyi ya ke damuwa da su shi ne zamanin da ya biyo bayan wanda ya kafa juyin juya-halin Musulunci. Makiyan kowane irin juyi a …
Monday, 09 February 2009 19:51

Yakin kwakwalwa akan Juyin Juya hali.

                                                    Yakin kwakwalwa akan Juyin Juya hali.     Saboda tasirin da juyin juya halin Musulunci na Iran ya yi ne a duniya makiyansa suka maida hankali wajen bata masa suna, ta …
Monday, 09 February 2009 19:19

Gomiya ta uku daga cin nasarar juyi.

 Tare da cewa kowace rana ta Ubangiji ce, amma a wani lokacin wasu rankun suna kunshe da jin qan Allah da rahamarsa ga bayninsa ta musamman kuma a fili  fiye …
A daidai wannan lokacin ne ake bikin zagayowar lokacin haihuwar annabi Isa ( a.s.). Annabi ne wanda a kiraye jinsin 'yan-adam zuwa ga shimfida adalci da daidaito a tsakaninsu da …
Wednesday, 17 December 2008 21:41

Haji a mahangar Jagoran Juyin musulunci na Iran

Tafiya zuwa wurin da anan ne aka saukar da wahayi, sannan kuma da gudanar da ayyukan ibada masu cike da sirri na haji, wani gagarumin darasi ne a wurin kowane …
Wednesday, 17 December 2008 21:37

Yarjejeniyar Nukiliya tsakanin Amerika da Indiya

Bayan shekaru uku ana tattaunawa tsakanin Amerika da kuma Indiya a kan yarjejeniyar Nukiliya ,ministocin harkokin waje na kasashen biyu sun kai ga rattaba hannu na karshe.Wannan rattaba hannun shi …
Kasashen Turai suna ci gaba da cin zarafin abubuwan masu tsarki na musulunci da kuma bakanta su.A gefe daya kuma musulmi suna kara zama cikin fadaka domin kare abubuwa masu …
Tuesday, 09 December 2008 22:33

Sinimar Amerika da yakin neman zabe.

Daga lokacin shugabancin Lyndon Johnson a gomiya ta sittin a karnin da ya shude, yan jam'iyyar Democrat biyu ne kadai su ka hau mukamin shugaban kasa wanda na farko shi …
Tuesday, 09 December 2008 22:30

Baje kolin fina-finai.

Taron baje koli akan fina-finan sinima masu ilimantarwa yana daya daga cikin tarukan da aka dade a na yi a nan Iran wanda aka fara yinsa tun a cikin shekarar …
Tuesday, 09 December 2008 22:27

Taron addinai a birnin Newyork.

Zaman tare cikin zaman lafiya a tsakanin dukkan jinsin ‘yan-adam ba tare da rikici ko yaki ba, wani fata ne da aka dade ana neman hanyoyin tabbatarsa. Manyan yake-yaken da …
A ranar 9 ga watan Febrairu na wannan shekarar ta 2008 ne al'ummar Kasar Turkiya suka nuna farin cikinsu akan sabuwar dokar da majalisar kasar ta yi, wacce ta baiwa …
Batun sabani a tsakanin duniyar musulunci da yammacin turai da kuma hanyoyin rage su,yana daga cikin muhimman abubuwan da suka shagaltar da masana masu hangen nesa daga bangarorin biyu.Duniyar musulunci …
Page 6 of 7