An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Tuesday, 08 March 2016 12:36

Norooz

Sabuwar Shekarar Parsiawa Ta Bana
Wednesday, 24 February 2016 08:19

Zaben 'Yan Majalisa A Iran

Zabukan "Yan Majalisun Shawara da na kwararru a A Iran
Monday, 22 February 2016 17:13

Matsayin Shawara A Musulunci:

Dangane Da Zaben Majalisar Shawarar Musulunci A Iran
To har yanzu dai muna a tare da ku ne a cikin jigon da mu ka bude na baya dangane da sakon da jagoran juyin juya halin muuslunci na Iran …
Adaidai lokacin da kafafen watsa labarun turai su ka cika duniya da yin magangnu da su ke nuni da batunci ga addinin Musulunci da musulmi, jagoran juyin juya halin Musulunci …
Sunday, 02 November 2014 18:44

Sirrin Wanzuwar Ashura.

Wa’kiar Krabala tana daga cikin tsirarun abubuwan tarihi da su ka faru, wadanda su ke da matsayi na musamman.  Fiye da shekaru 1000 sun wuce daga faruwarsa, amma duk da …
  Shakka babu daya daga cikin ma’aunin da ake dora ci gaban kowace kasa akansa shi ne yadda ta ke samun bunkasa ta fuskar ilimi da ci gabansa. Bayan nasarar …
Tun a lokaci mai tsawo, masana su ka dukufa wajen fahimtar abubuwan da su ka hadu su ka yi wannan duniyar da mu ke rayuwa a cikinta. Sun gudanar da …
Friday, 09 August 2013 04:49

Karamar Salla

Ranar 1 ga watan shawwal, ita ce ranar idi ko karamar salla wacce al’ummar musulmi su ke bikin zuwanta. A wannan ranar musulmi kan sabunta tufafinsu da kuma ambaton Allah …
  A wata hira da kafafen watsa abarun kasar Turkiya da su ka hada telbijin din  Olosal da jaridar  Edin Link su ka yi da shugaban kasar Syria Bassharu Assad, …
Saturday, 16 March 2013 17:48

Dalilan Daukaka Ko Faduwar Mutum

  Mutum, halittar Ubangiji ne mai cike da baiwa, kuma bisa radin kansa zai iya kai kansa zuwa ga abubuwa masu kyau ko kuma munana. Wannan 'yancin da ya ke …
(2) Turkiya, ta fara kallon yammacin turai a matsayin alkibla ne tun a farkon kafuwarta a yadda ta ke a yanzu a 1923. Ta kuma fara kokarin shiga cikin wannan …
Friday, 22 February 2013 19:45

Turkiya: Mafarkin Shiga Tarayyar Turai

Turkiya Da Kungiyar Turai: (1) Turkiya, kasa ce wacce ta fuskar siyasa da tattalin arziki da kuma tsaro ta ke da kamanni da kasashe da dama na turai, ta dade …
Babu wani lokaci a tsawon tarihin bil'adama da aka rika amfani da ma'anoni na jin kai da kare hakkin bil'adama kamar a wannan zamanin da mu ke ciki. Sai dai …
Thursday, 09 August 2012 08:22

Rayuwar Roger Graudi

Mun fara bada tarihin rayuwa Roger Garaudi daga haihuwa da fadi tashin da ya yi a fagen siyasar kasar. Haka nan kuma mun ji yadda neman gaskiya ya zamar masa …
Friday, 15 June 2012 19:21

Ranar 'Yanto Da Garin Kurramshahr

Ranar uku da watan Khurdad na shekarar hijira shamshiyya ta 1361 wacce ta yi daidai da watan mayu na 1982 miladiyya, tana daga cikin muhimman ranakun tarihin juyin musulunci a …
Normal 0 false false false EN-US X-NONE FA MicrosoftInternetExplorer4 /* Style Definitions */ table.MsoNormalTable {mso-style-name:"Table Normal"; mso-tstyle-rowband-size:0; mso-tstyle-colband-size:0; mso-style-noshow:yes; mso-style-priority:99; mso-style-qformat:yes; mso-style-parent:""; mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt; mso-para-margin:0cm; mso-para-margin-bottom:.0001pt; mso-pagination:widow-orphan; font-size:11.0pt; …
  Watakila zai yi kyau mu bude wannan shirin da wata shahararriyar maganar marubucin kirkirarrun labarum nan dan kasar Rasha, wato Fyodor Destoevsky da ya ke cewa:" Idan mu ka …
Monday, 07 May 2012 03:27

Shahid Mutahhari Da Tarbiyyar Addini

Normal 0 false false false EN-US JA FA MicrosoftInternetExplorer4 Malamai da kuma masana daidai su ked a taurari masu haske. Su ne masu hasakak samaniyar ilimi da sani. Ta hanyar …
Wednesday, 07 March 2012 07:50

Amsa Kiran Tauhidi Daga Bakin Sean Stone.

Sean Ali Stone ya fadi cewa: " A cikin addinin musulunci da akwai alaka ta kai tsaye a tsakanin Ubangiji da Mutum wanda hakan wani abu ne mai kyawu kuma …
Page 1 of 7