An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Tuesday, 30 June 2015 09:19

Addu’ar Rana Ta 19 Ta Watan Ramalana

 

اللهمّ وفّرْ فيهِ حَظّي من بَرَكاتِهِ وسَهّلْ سَبيلي الى خَيْراتِهِ ولا تَحْرِمْني قَبولَ حَسَناتِهِ يا هادياً الى الحَقّ المُبين.

 

Fassara:

 

Ya Allah! Ka ninka min albarkar da ke cikin wannan rana, Ka saukaka min hanyar isa ga alherorinsa, kada kuma Ka haramta min karbar ayyuka a cikinsa, Ya Mai shiryarwa zuwa ga bayyananniyar gaskiya.

Add comment


Security code
Refresh