Mahukuntan Masar Sun Bukaci Misrawa Su Hanzarta Ficewa Daga Kasar Libiya

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta bukaci ma’aikatan karamin ofishin jakadancinta da ke Libiya da su hanzarta ficewa daga kasar.

Gwamnatin Sudan Ta Zargi 'Yan Tawaye Da Rashin Mutunta Yarjejeniyar Da Aka Cimma

Gwamnatin Sudan ta bada labarin cewa; ‘yan tawayen kasar na kungiyar SPLM-North sun ki amincewa da shirin dakatar da bude …

Yamen: Fada ya barke a tsakanin Ansarullah da sjoji a cikin bababn birnin kasar Sanaa

Fada ya barke a tsakanin mabiya Hutsy na kasar Yamen da kuma sojojin kasar a wasu unguwanni na birnin Sanaa. …

Sojojin Iraki Sun Kashe 'Yan Kungiyar ISIS 50 A Garin Tikrit

Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka ‘yan ta’addan kungiyar Da’ish ko ISIS su …

Sharhin Labarai

Kudirin Samarda Gudunmawa Domin Dakile Cutar Ebola

Kwamitin sulhu na MDD ya gudanar da taro cikin gaggawa kan cutar Ebola jiyya Alhamiss, inda ya ce cutar Ebola …

Zaman Kwamitin Tsaron UN Kan Rikicinn Kasar Libya

A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar jiya, dukkanin mambobin kwamitin su 15 bakinsu ya zo daya …

Jawabin Jagora Dangane da Manufar Amurka na gangami don yakar Kungiyar Daeesh.

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyed Aliyul Khaminaee, ya karyata sanarwan da kasar Amurca

Shigar Sabuwar Shekarar Karatu A Yankin Zirin Gaza

Bayan kawo karshen yakin kwanaki hamsin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta kwashe tana kai hare-haren wuce gona da iri …

Iran A Mako 11-09-2014

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke …

Shugabannin Najeriya Da Chadi Sun Kudiri Aniyar Yaki Da Boko Haram

 Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na …

Bunkasar Ilimin Mata A karkashin Juyin Musulunci

  Shakka babu daya daga cikin ma’aunin da ake dora ci gaban kowace kasa akansa shi ne yadda ta ke …

Wakafi {8}

A ci gaba da bayanin da muke yi kan hukunce-hukuncen wakafi a shirinmu na yau ma zamu gabatar muku da …